Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "esperança"

53 resultados encontrados

  1. Filipenses 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 4–12 de 30

    4A cikin dukan addu’o’ina dominku duka, nakan yi addu’a da farin ciki kullum

    9Addu’ata ita ce ƙaunarku tă yi ta cin gaba da ƙaruwa cikin sani da kuma zurfin ganewa,

    12To, ina so ku sani ’yan’uwa, cewa abin da ya faru da ni ya sa cin gaban bishara.

  2. Gálatas 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 5–25 de 26

    5Amma ta wurin bangaskiya muna marmarin jira adalcin da muke bege ta wurin Ruhu.

    22Amma amfanin da Ruhu yake bayar shi ne ƙauna, farin ciki, salama, haƙuri, kirki, nagarta, aminci,

    25Da yake muna rayuwa ta Ruhu ne, bari mu ci gaba da al’amuranmu ta wurin Ruhu.

  3. Levítico 9

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 9
    Mostrando versículos 11–22 de 24

    11Naman da fatar kuwa ya ƙone waje da sansanin.

    16Ya kawo hadaya ta ƙonawa ya kuma miƙa ta yadda aka tsara.

    22Sa’an nan Haruna ya ɗaga hannuwansa wajen mutane ya sa musu albarka. Da yake ya miƙa hadaya don zunubi, hadaya ta ƙonawa da kuma hadaya ta salama, sai ya sauka.

  4. 1 Coríntios 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 7–13 de 13

    7Tana kāriya kullum, tana amincewa kullum, tana bege kullum, tana jimrewa kullum.

    8Ƙauna ba ta ƙarewa. Amma in akwai annabci zai shuɗe, harsuna su ɓace, ilimi kuma zai ƙare.

    13Yanzu kam abubuwan nan uku sun tabbata, bangaskiya, bege, da kuma ƙauna. Sai dai mafi girma a cikinsu ita ce ƙauna.

  5. 1 Crônicas 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 28–30 de 43

    28Sun zauna a Beyersheba, Molada, Hazar Shuwal,

    29Bilha, Ezem, Tolad

    30Betuwel, Horma, Ziklag,

  6. 1 Crônicas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 16–52 de 54

    16Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.

    25Eber, Feleg, Reyu

    52Oholibama, Ela, Finon

  7. Tiago 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 14–24 de 26

    14Wanda amfani ne, ’yan’uwana, a ce wani yă ce yana da bangaskiya, amma ba shi da ayyuka? Anya, wannan bangaskiya za tă iya cetonsa kuwa?

    17Haka ma bangaskiya ita kaɗai, in ba tare da ayyuka ba, matacciya ce.

    24Kun ga cewa ashe mutum zai sami kuɓuta ta wurin abin da ya yi ne ba ta wurin bangaskiya kaɗai ba.

  8. Romanos 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 19–25 de 39

    19Halitta tana jira da marmari ta ƙosa ta ga bayyanuwar ’ya’yan Allah.

    24Gama a wannan begen ne muka sami ceto. Amma begen da ake gani ba bege ba ne sam. Wa yake begen abin da ya riga ya samu?

    25Amma in muna begen abin da ba mu riga mun samu tukuna ba, mukan jira da haƙuri.

  9. Esdras 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 18–54 de 70

    18ta Yora 112

    37ta Immer 1,052

    54Neziya da Hatifa.

  10. Romanos 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 6–13 de 21

    6Muna da baye-baye dabam-dabam, gwargwadon alherin da aka yi mana. In baiwar mutum ta yin annabci ce, sai yă yi amfani da ita gwargwadon bangaskiyarsa.

    12Ku yi farin ciki cikin bege, haƙuri cikin shan wuya, aminci cikin addu’a.

    13Ku taimaki mutanen Allah masu bukata. Ku zama masu karɓan baƙi.

  11. 2 Coríntios 5

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 5
    Mostrando versículos 3–17 de 21

    3don sa’ad da aka yi mana sutura, ba za a same mu tsirara ba.

    7Rayuwa bangaskiya muke, ba ta ganin ido ba.

    17Saboda haka, duk wanda yake cikin Kiristi, sabuwar halitta ce, tsohon al’amari ya shuɗe, sabon ya zo!

  12. João 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 12–17 de 27

    12Umarnina shi ne, Ku ƙaunaci juna kamar yadda na ƙaunace ku.

    13Babu ƙaunar da ta fi wannan, a ce mutum ya ba da ransa saboda abokansa.

    17Umarnina ke nan. Ku ƙaunaci juna.

  13. Isaías 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 15–22 de 22

    15domin kowace doguwar hasumiyada kowace katanga mai ƙarfi,

    18za a kuma kawar da gumaka ƙaƙaf.

    22Ku daina dogara ga mutum,wanda numfashi ne kawai yake da shi a hancinsa.Wace daraja gare shi?

  14. Provérbios 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 2–31 de 36

    2A ƙwanƙoli a kan hanya,inda hanyoyi suka haɗu, ta ɗauki matsayinta;

    14Shawara da yin tunani mai kyau nawa ne;ina da fahimi da kuma iko.

    31ina farin ciki da dukan duniyarsaina murna da ’yan adam.

  15. Josué 15

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 15
    Mostrando versículos 42–52 de 63

    42Libna, Eter, Ashan,

    50Anab, Eshtemo, Anim,

    52Arab, Duma, Eshan,

  16. Colossenses 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 2–12 de 18

    2Ku nace da yin addu’a, kuna zaman tsaro da kuma godiya.

    4Ku yi addu’a yadda zan yi shelarsa, yadda ya kamata.

    12Efafaras naku, mai hidimar Kiristi Yesu, yana gaisuwa. Kullum yana addu’a dominku sosai, don ku san cikakken abin da Allah yake so ku yi don kuma ku yi shi cikakke.

  17. Salmos 49

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 49
    Mostrando versículos 6–18 de 20

    6waɗanda suka dogara ga arzikinsusuna kuma fariya a kan yawan arzikinsu?

    13Wannan ne ƙaddarar waɗanda suke dogara a kansu,da kuma ta mabiyansu, waɗanda suka tabbatar da faɗinsu. Sela

    18Ko da yake yayinda yake a raye ya ɗauka kansa mai albarka ne,mutane kuma sun yabe ka sa’ad da kake cin nasara,

  18. Gálatas 6

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 6
    Mostrando versículos 7–18 de 18

    7Kada a ruɗe ku. Ba a yi wa Allah ba’a. Mutum yakan girbe abin da ya shuka ne.

    16Salama da jinƙai su tabbata ga dukan waɗanda suke bin wannan ƙa’ida, har ma ga Isra’ila na Allah.

    18’Yan’uwa! Alherin Ubangijinmu Yesu Kiristi yă kasance tare da ruhunku. Amin.

  19. Neemias 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 24–41 de 73

    24ta Harif 112

    40ta Immer 1,052

    41ta Fashhur 1,247

  20. Judas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 2–22 de 25

    2Jinƙai, salama da kuma ƙauna, su kasance tare da ku a yalwace.

    20Amma ku, abokaina ƙaunatattu, ku gina kanku cikin bangaskiyarku mafi tsarki, ku kuma yi addu’a cikin Ruhu Mai Tsarki.

    22Ku ji tausayin waɗanda suke shakka;

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo