Pular para o conteúdo
Publicidade

Resultados da busca por "salvação"

200 resultados encontrados

  1. Cânticos 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 1–16 de 17

    1Waƙar Waƙoƙin Solomon.Ƙaunatacciya1.2 Da farko dai an nuna masu magana ko namiji ko ta mace bisa ga jinsi na wakilan sunayen da Ibraniyanci suka yi amfani da su, a gefen shafi ta wurin salon Ƙaunatacce da Ƙaunatacciya daki-daki. An nuna sauran kalmomin da Abokai. A waɗansu wurare akwai shakka game da ɓangarori da salo.

    15Ke kyakkyawa ce, ƙaunatacciyata!Kai, ke kyakkyawa ce!Idanunki kamar na kurciya ne.Ƙaunatacciya

    16Kai kyakkyawa ne, ƙaunataccena!Kai, kana ɗaukan hankali!Gadonmu koriyar ciyawa ce.Ƙaunatacce

  2. Atos 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 21–28 de 47

    21Kuma duk wanda ya kirabisa sunan Ubangiji zai sami ceto.’2.21 Yow 2.28-32

    24Amma Allah ya tashe shi daga matattu, ya ’yantar da shi daga azabar mutuwa, don ba ya yiwuwa mutuwa ta riƙe shi.

    28Ka sanar da ni hanyoyin rai,za ka cika ni da farin ciki a gabanka.’2.28 Zab 16.8-11

  3. Salmos 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 2–8 de 8

    2Da yawa suna magana a kaina suna cewa,"Allah ba zai cece shi ba." Sela3.2 Kalmar da ba a tabbatar da ma’anarta ba, mai bayyana sau da sau a cikin Zabura; mai yiwuwa kalma ce ta kiɗi.

    7Ka tashi Ya Ubangiji!Ka cece ni, ya Allahna!Ka bugi dukan abokan gābana a muƙamuƙi;ka kakkarya haƙoran mugaye.

    8Daga wurin Ubangiji ne ceto kan zo.Bari albarkanka yă kasance a kan mutanenka. Sela

  4. Provérbios 23

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 23
    Mostrando versículos 13–32 de 35

    13Kada ka bar yaro ba horo;in ka yi masa horo da sanda, ba zai mutu ba.

    14Ka hukunta shi da sandaka ceci ransa daga mutuwa.

    32A ƙarshe yana sara kamar macijida kuma dafi kamar gamsheƙa.

  5. Efésios 2

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 2
    Mostrando versículos 5–16 de 22

    5ya ba mu rai sa’ad da ya tashe Kiristi daga matattu. Ta wurin alherin Allah ne aka cece ku.

    8Allah ya cece ku ta wurin alheri sa’ad da kuka ba da gaskiya. Wannan kuwa ba yinku ba ne, kyauta ce daga Allah.

    16A kan gicciye, Kiristi ya kawar da ƙiyayyar da take tsakaninmu da juna. Ya kuma kawo sulhu tsakaninmu da Allah.

  6. Salmos 76

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 76
    Mostrando versículos 1–9 de 12

    1A cikin Yahuda an san Allah;sunansa da girma yake a cikin Isra’ila.

    2Tentinsa yana a Salemmazauninsa yana a Sihiyona.

    9sa’ad da kai, ya Allah, ka tashi don ka yi shari’a,don ka cece dukan masu shan wahala a ƙasar. Sela

  7. Tiago 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 6–18 de 18

    6Harshe ma wuta ne! A cikin duk gaɓoɓinmu, harshe shi ne tushen kowace irin mugunta, mai ɓata mutum gaba ɗaya, mai zuga zuciyar mutum ta tafasa, shi kuwa jahannama ce take zuga shi.

    11Ruwa mai kyau da kuma ruwan gishiri zai iya fito daga maɓulɓula ɗaya?

    18Masu salama da suke shuki cikin salama sukan girbe adalci.

  8. 2 Coríntios 13

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 13
    Mostrando versículos 11–13 de 14

    11A ƙarshe ’yan’uwa, sai wata rana. Ku yi ƙoƙari ku zama cikakku. Ku saurari roƙona, ku zama da tunani ɗaya, ku yi zaman salama. Allah na ƙauna da salama kuwa zai kasance tare da ku.

    12Ku gaggai da juna da sumba mai tsarki.

    13Dukan tsarkaka suna gaishe ku.

  9. Romanos 8

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 8
    Mostrando versículos 2–24 de 39

    2gama ta wurin Kiristi Yesu dokar Ruhu mai ba da rai ta ’yantar da ni daga Dokar Musa.

    21cewa za a ’yantar da halitta kanta daga bautarta ga ruɓewa a kuma kawo ta cikin ’yancin ɗaukakar ’ya’yan Allah.

    24Gama a wannan begen ne muka sami ceto. Amma begen da ake gani ba bege ba ne sam. Wa yake begen abin da ya riga ya samu?

  10. Atos 11

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 11
    Mostrando versículos 10–24 de 30

    10Wannan ya faru har sau uku, sa’an nan duk aka sāke ɗauke shi zuwa sama.

    14Zai kawo maka saƙo wanda ta wurinsa kai da dukan iyalinka za ku sami ceto.’

    24Mutum ne nagari, cike da Ruhu Mai Tsarki da bangaskiya, mutane masu yawan gaske kuwa suka juya ga Ubangiji.

  11. Habacuque 3

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 3
    Mostrando versículos 3–18 de 19

    3Allah ya zo daga Teman,Mai Tsarkin nan daga Dutsen Faran. Sela3.3 kalma ce da babu tabbas; mai yiwuwa kalma ce ta waƙa; haka ma a ayoyin 9 da 13.Ɗaukakarsa ta rufe sammaiyabonsa kuma ya cika duniya.

    13Ka fito don ka fanshi mutanenka,don ceci shafaffenka.Ka ragargaza shugaban ƙasar mugaye,ka tuɓe shi daga kai har ƙafa. Sela

    18duk da haka zan yi farin ciki da Ubangiji,zan yi murna da Allah Mai Cetona.

  12. Colossenses 4

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 4
    Mostrando versículos 2–11 de 18

    2Ku nace da yin addu’a, kuna zaman tsaro da kuma godiya.

    4Ku yi addu’a yadda zan yi shelarsa, yadda ya kamata.

    11Yesu, wannan da muke kira Yustus, shi ma yana gaisuwa. Waɗannan ne kaɗai Yahudawa masu bi a cikin abokan aikina saboda mulkin Allah. Sun kuma zama da taimako a gare ni.

  13. Isaías 45

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 45
    Mostrando versículos 15–21 de 25

    15Tabbatacce kai ne Allah wanda ya ɓoye kanka,Ya Allah da Mai Ceton Isra’ila.

    17Amma Ubangiji zai ceci Isra’ilada madawwamin ceto;ba za ku sāke shan kunya ko ƙasƙanci ba,har abada.

    21Furta abin da zai kasance, ku gabatar da shi,bari su yi shawara tare.Wa ya faɗa wannan tuntuni,wa ya yi shelar sa a kwanakin dā?Ba ni ba ne, Ubangiji?Kuma babu Allah in ban da ni,Allah mai adalci da kuma Mai Ceto;babu wani sai ni.

  14. Lucas 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 23–51 de 59

    23Rai ya fi abinci, jiki kuma ya fi tufafi.

    43Zai zama da albarka ga bawan nan wanda maigidan ya dawo, ya same shi yana yin haka.

    51Kuna tsammani na zo domin in kawo salama a duniya ne? A’a! Ina gaya muku, rabuwa ne.

  15. 1 Timóteo 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 15–19 de 20

    15Ga wata magana tabbatacciya wadda ta cancanci cikakkiyar karɓa. Kiristi Yesu ya zo duniya domin ceton masu zunubi, wanda nake mafi muni a cikinsu.

    17Bari girma da ɗaukaka su tabbata har abada abadin ga Sarki madawwami, wanda ba ya mutuwa, wanda ba a ganinsa, wanda kuma shi ne kaɗai Allah! Amin.

    19kana riƙe da bangaskiya da kuma lamiri mai kyau. Gama waɗansu mutane, saboda ƙin kasa kunne ga lamirinsu, suka lalatar da bangaskiyarsu.

  16. Colossenses 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 2–20 de 29

    2Zuwa ga tsarkaka da kuma amintattun ’yan’uwa cikin Kiristi da suke a Kolossi.Alheri da salama daga Allah Ubanmu, su kasance tare da ku.1.2 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da Uba da Ubangiji Yesu Kiristi

    15Kiristi shi ne surar da ake gani na Allah wanda ba a iya gani, ɗan fari a kan dukan halitta.

    20ta wurin Kiristi ne ya komar da kome zuwa ga kansa. Ya kawo salama ga abubuwan da suke ƙasa da abubuwan da suke sama, ta wurin jinin Kiristi da ya zubar a kan gicciye.

  17. Jó 26

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 26
    Mostrando versículos 2–11 de 14

    2"Yadda ka taimaki marar ƙarfi!Yadda ka ceci marar ƙarfi!

    6Mutuwa tsirara take a gaban Allah;haka kuma hallaka take a buɗe.

    11Madogaran sama sun girgiza,saboda tsawatawarsa.

  18. 1 Crônicas 1

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 1
    Mostrando versículos 14–16 de 54

    14Yebusiyawa, Amoriyawa, Girgashiyawa

    15Hiwiyawa, Arkiyawa, Siniyawa,

    16Arbadiyawa, Zemarawa da Hamawa.

  19. Isaías 12

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 12
    Mostrando versículos 2–6 de 6

    2Tabbatacce Allah shi ne mai cetona;zan dogara gare shi ba kuwa zan ji tsoro ba.Ubangiji, Ubangiji, ne ƙarfina da waƙata;ya zama mai cetona."

    3Da farin ciki zan ɗebo ruwadaga rijiyoyin ceto.

    6Ku tā da murya ku kuma rera don farin ciki, ya ku mutanen Sihiyona,gama Mai Tsarki na Isra’ila da girma yake a cikinku."

  20. Romanos 7

    Buɗaɗɗen Littafi Mai Tsarki, Sabon Rai Don Kowa
    Capítulo 7
    Mostrando versículos 9–25 de 25

    9Dā kam ina da rai sa’ad da ban san doka ba; amma da umarni ya zo, sai zunubi ya zaburo da rai na kuma mutu.

    24Kaitona! Wane ne zai cece ni daga wannan jiki mai mutuwa?

    25Godiya ga Allah ta wurin Yesu Kiristi Ubangijinmu!Saboda haka fa, ni kaina a cikin hankalina, ni bawa ne ga dokar Allah, amma a mutuntaka, ni bawa ne ga dokar zunubi.

Léxico (correspondência exata) Semântico (correspondência relacionada) Versículos omitidos Contexto do capítulo