Pular para o conteúdo
Publicidade

Kolossiyawa 2

18 Kada ku yarda wani ɓata ku, cewa shi wani abu ne don ga wahayi. Irin mutumin nan yakan nuna ƙasƙancin kai na ƙarya, kuma ce yana yi wa mala’iku sujada. Irin mutumin nan yana kumbura kansa ba dalili, sai son zuciya irin na halin mutuntaka.

Veja também

Colossenses
Ver todos os capítulos de Colossenses