Pular para o conteúdo
Publicidade

Colossenses 2

18 Kada ku yarda wani ɓata ku, cewa shi wani abu ne don ga wahayi. Irin mutumin nan yakan nuna ƙasƙancin kai na ƙarya, kuma ce yana yi wa mala’iku sujada. Irin mutumin nan yana kumbura kansa ba dalili, sai son zuciya irin na halin mutuntaka. 19 Ya yanke dangantaka da Kiristi wanda yake kai, wanda ta gare shi ne dukan jiki yake a haɗe, yake tsaye ta wurin taimakon gaɓoɓi da jijiyoyi, yana kuma girma kamar yadda Allah yake sa yi girma.

Veja também

Colossenses
Ver todos os capítulos de Colossenses