Pular para o conteúdo
Publicidade

Kolossiyawa 3:1-4

Umarnai don zaman tsarki

1 Da yake an tashe ku tare da Kiristi, sai ku sa zukatanku a kan abubuwan da suke sama, inda Kiristi yake zaune a hannun dama na Allah. 2 Ku sa hankulanku a kan abubuwan sama, ba kan abubuwan duniya ba. 3 Gama kun mutu, ranku yanzu kuwa yana ɓoye tare da Kiristi a cikin Allah. 4 Sa’ad da Kiristi, wanda shi ne ranku,3.4 Waɗansu rubuce-rubucen hannu na dā suna da ranmu ya bayyana, ku ma za ku bayyana tare da shi cikin ɗaukaka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Colossenses
Ver todos os capítulos de Colossenses