Pular para o conteúdo
Publicidade

Daniyel 11

16 Wanda ya kai harin zai yi yadda ya ga dama, ba wanda zai iya ja da shi. Zai kafa kansa a Kyakkyawar Ƙasa zai kuma sami ikon da zai hallaka ta. 17 Zai yunƙura zo da ƙarfin dukan masarautarsa zai kuma nemi haɗinkan sarkin Kudu. Zai kuma ba shi diyarsa aura don lalatar da mulkin, amma shirinsa11.17 Ko kuwa amma ita ba zai yi nasara ba ko taimake shi ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também