26 "Na fitar da doka cewa a cikin dukan iyakar ƙasar mulkina, dole mutane su ji tsoro su kuma girmama Allah na Daniyel.
"Gama shi ne Allah mai rai
kuma madawwami ne har abada;
ba za a taɓa lalace masarautarsa ba,
mulkinsa kuma ba za tă taɓa ƙarewa ba