2 in kuwa alamar, ko al’ajabin da annabin ya yi faɗin ya faru, ya kuma ce, "Bari mu bi waɗansu alloli (allolin da ba ku sani ba) mu kuma yi musu sujada," 3 kada ku saurari kalmomin wannan annabi ko mai mafarki. Ubangiji Allahnku yana gwada ku ne don yă sani ko kuna ƙaunarsa da dukan zuciyarku da kuma dukan ranku.
Publicidade
Maimaitawar Shari’a 13
Estes versículos te tocaram? Ore agora!
+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.