Pular para o conteúdo
Publicidade

Maimaitawar Shari’a 33

12 Game da Benyamin ya ce,

"Bari ƙaunataccen Ubangiji zauna lafiya kusa da shi,

gama yana tsare shi dukan yini,

wanda kuma Ubangiji yake ƙauna yana zama a tsakanin kafaɗunsa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também