Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 11

Burodi a bisa ruwaye

1 Ka jefa burodinka a bisa ruwaye,

gama bayan kwanaki masu yawa, za ka sāke samunsa.

2 Ka raba abin hannunka ga mutum bakwai, I, har ma takwas,

gama ba ka san bala’in da zai auko wa ƙasar ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também