Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 5

15 Tsirara mutum yakan fito daga cikin mahaifiyarsa,

kuma kamar yadda ya fito, haka zai koma.

Ba ya ɗaukan kome daga wahalarsa

da zai riƙe a hannunsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também