Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 5

18 Sa’an nan na gane cewa abu mai kyau ne, daidai ne kuma mutum ci, sha, kuma ji daɗin aikin da ya yi a yan kwanakin da Allah ya ba shi, gama wannan shi aka ƙaddara wa mutum daga faman wahalarsa a duniya a cikin yan kwanakin da Allah ya ba shi a duniya, gama wannan shi ne rabonsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também