Pular para o conteúdo
Publicidade

Mai Hadishi 9:2

2 Dukansu makomarsu ɗaya ce, masu adalci da masu mugunta, masu kirki da marasa kirki, masu tsabta da marasa tsabta, masu miƙa hadaya da waɗanda ba sa yi.

Kamar yadda yake ga mutumin kirki,

haka yake ga mai zunubi.

Kamar yadda yake ga masu yin rantsuwa,

haka ma da masu tsoron yi.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.