Pular para o conteúdo
Publicidade

Afisawa 1

4 Gama ya zaɓe mu a cikin Kiristi tun can, kafin ma a halicci duniya don mu zama masu tsarki da kuma marasa aibi a gabansa. 5 A cikin ƙauna, ya1.4,5 Ko kuwa gani cikin ƙauna. 5 Ya ƙaddara mu zama ya’yansa na riƙo ta wurin Kiristi Yesu, bisa ga nufinsa na alheri.

Veja também