Pular para o conteúdo
Publicidade

Afisawa 4

25 Saboda haka dole kowannenku bar yin ƙarya, kuma riƙa faɗa wa maƙwabcinsa gaskiya, gama dukanmu gaɓoɓi jiki ɗaya ne. 26 "Cikin fushinku kada ku yi zunubi."4.26 Zab 4.4 Kada ku bar rana ta fāɗi kuna fushi, 27 kada kuma ku ba wa Iblis dama. 28 Duk wanda yake sata, sai daina sata, dole kuma yi aiki, yi wani abu mai amfani da hannuwansa, don sami abin da zai iya raba da masu bukata.

29 Kada wata ƙazamar magana ta fita daga bakunanku, sai dai abin da yake da amfani don gina waɗansu bisa ga bukatunsu. Ta haka maganarku za zama da amfani ga masu jinta.

Veja também