Annoba a kan ɗan fari
1 To, fa, sai Ubangiji ya ce wa Musa, "Zan ƙara kawo annoba guda a kan Fir’auna da kan Masar. Bayan haka, zai bar ku, ku fita daga nan. Sa’ad da ya yi haka kuwa, zai kore ku gaba ɗaya.

+581 estão orando agora.
Junte-se à corrente de oração.