Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 12

26 Sa’ad da kuma ya’yanku suka tambaye ku, Mece ce manufar wannan biki?27 Sai ku faɗa musu, Hadaya ce ta Bikin Ƙetarewa ga Ubangiji, domin ya tsallake gidajen Isra’ilawa a Masar, lokacin da ya kashe Masarawa, amma bai taɓa gidajenmu ba.’ " Sai mutane suka rusuna, suka yi sujada.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também