Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 16

2 A hamadan, dukan taro suka yi gunaguni a kan Musa da Haruna. 3 Isra’ilawa suka ce musu, "Da ma a hannun Ubangiji ne muka mutu a Masar, inda muka zauna kewaye da tukwanen nama, muna cin duk abincin da muke so, amma kun kawo mu cikin wannan hamada don ku kashe dukan wannan taro da yunwa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também