Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 2

5 Sai yar Fir’auna ta gangara zuwa kogi domin yi wanka, bayinta kuwa suna tafiya a bakin kogi. Sai ta ga kwandon a ciyawa, ta aiki ɗaya daga cikin masu hidimarta ɗauko mata.

10 Sa’ad da ya yi girma, sai ta kawo shi wajen yar Fir’auna, ya kuwa zama ɗanta, ta kuma ba shi suna Musa, tana cewa, "Na tsamo shi daga ruwa."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também