Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 22

22 "Kada ku ci zalin gwauruwa, ko maraya. 23 In kuka yi haka, idan kuma suka yi kuka gare ni, zan ji kukansu. 24 Zan husata, in kuma kashe ku da takobi; matanku kuma, su ma su zama gwauraye, ya’yanku kuwa su zama marayu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também