Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 23

31 "Zan kafa iyakokinku daga Jan Teku23.31 Da Ibraniyanci Yam Suf; wato, Tekun Iwa. zuwa Bahar Rum,23.31 Wato, Mediterraniyan daga hamada kuma zuwa Kogi.23.31 Wato, Yuferites Zan ba da mazaunan ƙasar a hannunku, za ku kuwa kore su daga gabanku. 32 Kada ku ƙulla yarjejjeniya da su, ko da allolinsu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também