12 Ubangiji ya ce wa Musa, "Hauro wurina a kan dutse, ka tsaya a nan, zan ba ka allunan dutsen, da doka da umarnan da na rubuta don koyonsu."
Publicidade