Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 25:23,30

23 "Ka yi tebur da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu, fāɗinsa kamu ɗaya, tsayinsa kuma kamu ɗaya da rabi. 30 Ka sa burodin Kasancewa a kan wannan tebur, yă kasance a gabana kullum.

Wurin ajiye fitila

(Fitowa 37.17-24)

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.