Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 33

9 Yayinda Musa ya shiga cikin tentin, sai al’amudin girgije sauko, tsaya a ƙofar yayinda Ubangiji yana magana da Musa. 10 Lokacin da mutane suka ga al’amudin girgije a tsaye a ƙofar tentin, sai duk su miƙe tsaye su yi sujada, kowa a ƙofar tentinsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também