Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 36:5-7

5 suka ce wa Musa, "Mutane suna kawo fiye da abin da ake bukata domin aikin da Ubangiji ya umarta a yi."

6 Sai Musa ya ba da umarni, suka aika ko’ina a cikin sansani cewa, "Kada namiji ko ta mace yă sāke kawo kyauta don wuri mai tsarki." Ta haka mutane suka daina kawowa. 7 Saboda abin da suke da shi ya fi abin da ake bukata domin aikin.

Tabanakul

(Fitowa 26.1-14)

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.