Pular para o conteúdo
Publicidade

Fitowa 40

Kafawa tabanakul

1 Sa’an nan Ubangiji ya ce wa Musa, 2 "Ka kafa tabanakul, da Tentin Sujada, a kan rana ta fari ga watan fari. 3 Ka sa akwatin Alkawari a cikinsa, sa’an nan ka rufe shi da labule.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também