Pular para o conteúdo
Publicidade

Galatiyawa 3

28 Babu bambanci tsakanin mutumin Yahuda da mutumin Al’ummai, bawa da yantacce, namiji da ta mace, gama dukanku ɗaya ne cikin Kiristi Yesu. 29 In kuwa ku na Kiristi ne, to, ku zuriyar Ibrahim ne, magāda kuma bisa ga alkawarin nan.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também