Pular para o conteúdo
Publicidade

Galatiyawa 3:6-9

6 Ku dubi Ibrahim mana, "Ya gaskata Allah, aka kuwa lissafta wannan adalci ne a gare shi."3.6 Far 15.6

7 Ku sani fa, waɗannan waɗanda suka gaskata, ’ya’yan Ibrahim ne. 8 Nassi ya hanga cewa Allah zai kuɓutar da Al’ummai ta wurin bangaskiya, ya kuwa sanar wa Ibrahim wannan bisharar tun kafin lokaci yă yi cewa, "Dukan al’ummai za su sami albarka ta wurinka."3.8 Far 12.3; Far 18.18; Far 22.18 9 Saboda haka waɗanda suke da bangaskiya sun sami albarka tare da Ibrahim, mutumin bangaskiya.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.