Pular para o conteúdo
Publicidade

Galatiyawa 4:27-29

27 Gama a rubuce yake cewa,

"Ki yi farin ciki, ya ke bakararriya,

wadda ba ta haihuwa

ki ɓarke da murna, ki kuma tā da murya,

ke da ba kya naƙuda;

domin da yawa ne ’ya’yan macen da aka yashe,

fiye da na mai miji."4.27 Ish 54.1

28 To, ku ’yan’uwa, ku ’ya’yan alkawari ne kamar Ishaku. 29 A wancan lokaci, wannan ɗa wanda aka haifa ta wurin ƙa’idar jiki ya tsananta wa wanda aka haifa ta ikon Ruhu. Haka ma yake har yanzu.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.