Pular para o conteúdo
Publicidade

Ibraniyawa 10

Hadayar Kiristi sau ɗaya tak

1 Dokar, inuwa ce kawai ta kyawawan abubuwa masu zuwa, wannan inuwar ba ita ce ainihin abubuwan ba ne. Saboda haka ba za taɓa mai da masu matsowa kusa don yin sujada cikakku ta wurin irin hadayun da ake maimaitawa ba fasawa shekara-shekara ba. 2 Da a ce za iya, da ba su daina miƙa hadayu ba? Ai, da an riga an tsabtacce masu yin sujada sau ɗaya tak, da kuma ba za su ƙara damuwa da zunubansu ba. 3 Amma waɗancan hadayu abin tunawa da zunubai ne na kowace shekara, 4 domin ba zai taɓa yiwuwa jinin bijimai da na awaki kawar da zunubai ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também