Pular para o conteúdo
Publicidade

Ibraniyawa 13

Gargaɗin ƙarshe

1 Ku ci gaba da ƙaunar juna kamar yan’uwa. 2 Kada ku manta da yin alheri ga baƙi, gama ta yin haka ne waɗansu suka yi wa mala’iku hidima, ba da saninsu ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também