Pular para o conteúdo
Publicidade

Hebreus 13

Gargaɗin ƙarshe

1 Ku ci gaba da ƙaunar juna kamar yan’uwa. 2 Kada ku manta da yin alheri ga baƙi, gama ta yin haka ne waɗansu suka yi wa mala’iku hidima, ba da saninsu ba. 3 Ku riƙa tunawa da waɗanda suke a kurkuku kamar tare kuke a kurkuku, da kuma waɗanda ake gwada musu azaba, kamar ku ake yi wa.

Veja também