Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 1

41 Abu na fari da Andarawus ya yi shi ne ya sami ɗan’uwansa Siman ya gaya masa cewa, "Mun sami Almasihu" (wato, Kiristi). 42 Ya kuma kawo shi wurin Yesu.

Yesu ya dube shi ya ce, "Kai ne Siman ɗan Yohanna. Za a ce da kai Kefas" (in an fassara, Bitrus ke nan1.42 Da Kefas (Arameyik) da kuma Bitrus (Girik) na nufin dutse.).

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também