Pular para o conteúdo
Publicidade

João 1

Yesu ya kira Filibus da Natanayel

43 Kashegari Yesu ya yanke shawara tafi Galili. Da ya sami Filibus sai ya ce masa, "Bi ni."

Veja também