Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 11:23-25

23 Yesu ya ce mata, "Ɗan’uwanki zai sāke tashi."

24 Marta ta amsa ta ce, "Na sani zai sāke tashi a tashin matattu a rana ta ƙarshe."

25 Yesu ya ce mata, "Ni ne tashin matattu da kuma rai. Duk wanda ya gaskata da ni zai rayu, ko ya mutu;

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.