Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 11

33 Da Yesu ya ga tana kuka, Yahudawan da suka zo tare da ita ma suna kuka, sai ya yi juyayi ƙwarai a ruhu ya kuma damu. 34 Sai ya yi tambaya ya ce, "Ina kuka sa shi?"

Suka amsa suka ce, "Ubangiji zo ka gani."

35 Yesu ya yi kuka.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também