Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 11

43 Sa’ad da ya faɗa haka, sai Yesu ya yi kira da babbar murya ya ce, "Lazarus, ka fito!" 44 Sai mamacin ya fito, hannuwansa da ƙafafunsa a daure da ƙyallayen lilin, fuskarsa kuwa an naɗe da mayafi.

Yesu ya ce musu, "Ku tuɓe kayan bizo, ku bar shi tafi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também