Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 12

30 Yesu ya ce, "An yi wannan muryar saboda amfaninku ne, ba don nawa ba. 31 Yanzu ne za a yi wa duniyan nan shari’a, yanzu ne za a tumɓuke mai mulkin duniyan nan. 32 Amma ni, sa’ad da aka ɗaga ni daga ƙasa, zan ja dukan mutane gare ni."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também