Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 14

Yesu shi ne hanyar zuwa gun Uba

5 Sai Toma ya ce masa, "Ubangiji, ba mu san inda za ka ba, to, ta yaya za mu san hanyar?"

6 Yesu ya amsa ya ce, "Ni ne hanya, ni ne gaskiya, ni ne kuma rai. Ba mai zuwa wurin Uba sai dai ta wurina.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também