Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 14

8 Filibus ya ce, "Ubangiji, ka nuna mana Uban, wannan kuwa zai biya bukatarmu."

9 Yesu ya amsa ya ce, "Ba san ni ba, Filibus, duk da daɗewan nan da na yi tare da ku? Duk wanda ya gan ni, ai, ya ga Uban. Yaya za ka ce, Ka nuna mana Uban?

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também