Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 15

4 Ku kasance a cikina, ni kuma zan kasance a cikinku. Babu reshen da zai iya yin ya’ya da kansa, dole kasance a jikin kuringar inabin. Haka ku ma, ba za ku iya ba da ya’ya ba sai kun kasance a cikina.

5 "Ni ne kuringar inabin; ku ne kuma rassan. In mutum ya kasance a cikina ni kuma a cikinsa, zai ba da ya’ya da yawa; in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também