Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 18

37 Sai Bilatus ya ce, "To, wato, kai sarki ne!"

Yesu ya amsa ya ce, "Haka yake, ni sarki ne yadda ka faɗa. Tabbatacce, saboda wannan dalili ne aka haife ni, kuma don wannan ne na zo duniya, domin in shaidi gaskiya. Duk wanda yake gefen gaskiya yakan saurare ni."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também