Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 2

3 Da ruwan inabi ya ƙare, sai mahaifiyar Yesu ta ce masa, "Ba su da sauran ruwan inabi."

4 Yesu ya ce, "Mace, me ya sa kike haɗa ni a wannan? Lokacina bai yi ba tukuna."

5 Sai mahaifiyarsa ta ce wa bayin, "Ku yi duk abin da ya faɗa."

Veja também