Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 20

Yesu ya bayyana ga almajiransa

19 Da Yamman ranar farko ta mako, sa’ad da almajiran suna tare, ƙofofi kuma suna a kulle saboda tsoron Yahudawa, sai ga Yesu ya zo ya tsaya a tsakiyarsu ya ce, "Salama kasance tare da ku!"

Veja também