Pular para o conteúdo
Publicidade

João 21

Yesu ya sāke tabbatar da Bitrus

15 Da suka gama ci, sai Yesu ya ce wa Siman Bitrus, "Siman ɗan Yohanna, kana ƙaunata da gaske fiye da waɗannan?"

Ya ce, "I, Ubangiji, ka san cewa ina sonka."

Yesu ya ce, "Ciyar da ya’yan tumakina."

19 Yesu ya faɗi wannan ne, don nuna irin mutuwar da Bitrus zai yi ɗaukaka Allah. Sa’an nan ya ce masa, "Bi ni!"

Veja também