Almajirai sun dawo inda suka bar Yesu
27 Suna gama magana ke nan sai almajiransa suka iso, suka yi mamakin ganin yana magana da mace. Amma ba wanda ya ce, "Me kake so?" Ko "Me ya sa kake magana da ita?"