Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 4

31 Ana cikin haka, sai almajiransa suka roƙe shi suka ce, "Rabbi, ci abinci mana."

32 Amma ya ce musu, "Ina da abincin da ba ku san kome a kai ba."

33 Sai almajiran suka ce wa juna, "Shin, ko wani ya kawo masa abinci ne?"

34 Yesu ya ce, "Abincina shi ne, in aikata nufin wannan da ya aiko ni, in kuma gama aikinsa.

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também