Publicidade

João 5

17 Yesu ya ce musu, "Ubana yana cikin aikinsa kullum har zuwa wannan rana, haka ni ma, ina kan aiki." 18 Don haka Yahudawa suka ƙara nema su kashe shi; ba don karya Asabbaci kawai ba, har ma yana ce Allah Ubansa ne, yana mai da kansa daidai da Allah.

Veja também

Bíblia Online Bíblia Online

Bíblia Online • Versão: 2026-07-05_19-25-13-