45 A rubuce yake a cikin Annabawa cewa, ‘Allah zai koyar da dukansu.’6.45 Ish 54.13 Duk wanda ya saurari Uba, ya kuma koyi daga wurinsa, zai zo wurina.