Pular para o conteúdo
Publicidade

Yohanna 8

10 Sai Yesu ya miƙe tsaye ya tambaye ta ya ce, "Mace, ina suke? Ba wanda ya hukunta ki?"

11 Ta ce, "Ba kowa, ranka daɗe."

Sai Yesu ya ce, "Haka ni ma ban hukunta ki ba. Ki tafi, ki daina rayuwar zunubi."

Estes versículos te tocaram? Ore agora!

+581 estão orando agora.

Junte-se à corrente de oração.

Veja também